Recipe: Appetizing PoundedYam with Egusi Soup

Posted on

PoundedYam with Egusi Soup.

PoundedYam with Egusi Soup You can have PoundedYam with Egusi Soup using 11 ingredients and 4 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of PoundedYam with Egusi Soup

 1. Prepare of Doya.
 2. You need of Kayan miya.
 3. Prepare of Cat fish.
 4. Prepare of Nama.
 5. You need of Manja.
 6. It’s of Egusi.
 7. It’s of Alayyahu.
 8. Prepare of Maggi.
 9. You need of Gishiri.
 10. Prepare of Curry.
 11. You need of Albasa.

PoundedYam with Egusi Soup step by step

 1. Da farko zaki fereye doyarki ki wanke saiki daura a wuta, sannan ki dauko turmin ki saiki wanke shi tatas ki jiya doyar kita dahu inta dahu da zafinta zaki tsame daga ruwan ki zuba a turmi ki fara dakawa har sai kinga alamar ta fara hade jikinta saiki dinga tsoma tabaryar ki cikin ruwa kina kara daka doyar a haka harki tabbatar tayi danko ta hade jikinta saiki kwasheta cikin leader..
 2. Zaki gyara kayan miyanki kiyi Blending dinshi sannan ki jika Cat fish dinki da ruwan zafi saiki tafasa namanki da maggi gishiri albasa kayan kamshi inya dahu saiki juyeshi cikin bowl ki ajiye gefe tom saiki duba Cat fish dinki ki kyara ki cire dattin ki kara wanke shi da ruwan dumi tatas har kasa2 dake jiki ya fita saiki yanka albasar ki itama ki ajiye a gefe saiki wanke alayyahun ki sannan ki hada ki gyarashi ki kara wanke shida gishiri..
 3. Zaki fara daura tukunya ki zuba palm oil ki saka albasa harya soyu saiki cire albasar ki juye kayan miyannan naki harya fara tafasowa zaki iya zuba baking powder kadan saboda gujewa tsami saiki juye namannan naki da cat fish da albasa saiki rufe miyarki taci gaba da dahuwa..
 4. Har zuwa time din da zaki tabbatar ta dauko yi saiki dan kara maggi ki jujjuya saiki rufe ki rage wutar har miyarki ta soyu inkin ga mai ya fara fitowa saiki jika agushin ki da ruwa ki saka chokali kina diba kina zubawa cikin miyar harki gama saiki maida murfin ki rufeta tsawon 3 minutes saiki bude ki jujjjuya ki kara rufeta tsahon 2 minutes saiki kawo alayyahun ki ki zuba ki jujjuya saiki saka curry tsahon 2 minutes miyanki yayi saici..

Leave a Reply

Your email address will not be published.