Easiest Way to Cook Appetizing Meat pie

Posted on

Meat pie.

Meat pie You can cook Meat pie using 15 ingredients and 4 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of Meat pie

 1. Prepare of Flour.
 2. You need of Butter.
 3. You need Pinch of salt.
 4. It’s of Baking powder.
 5. You need of Water.
 6. Prepare cube of Maggi.
 7. You need of Minced meat.
 8. It’s of Carrot.
 9. Prepare of Potatoes.
 10. Prepare of Pepper.
 11. Prepare of Onions.
 12. It’s of Garlic.
 13. Prepare of Seasoning.
 14. It’s of Oil.
 15. It’s of Egg white.

Meat pie instructions

 1. Zaki samu flour dinki,ki tankade amma preferably amfisan kisata a fridge tayi sanyi,sai ki samu gishiri kadan ki tankade shi,kisa maggi cube,sai saka baking powder kadan don ya tashi,Sai kisaka butter,ki fara kneeding dinshi,sai butter din yabi jikin flour din,sai ki samu ruwa mai sanyi ki zuba sai ki cigaba da kneedin har sai hade kanshi,sai ki cura kisa a Leda ki rufe..
 2. Yadda zakiyi filling dinki,ki samu potatoes ki peeling dinshi saiki yankashi kanana,shima carrot haka,saiki hada ki tafasa su ki tace,saiki dakko minced meat dinki ki wanke kisa mai kadan a frying pan kina soyashi,zakiga ruwa ya taru in ya dahu saiki tace shi,ki dakko albasa ki yanka,ki daka attaruhu da garlic ki ajje guri daya,sai ki sa mai a frying pan ki zuba albasa ki soya sai ki zuba minced meat dinki shima,saiki zuba attaruhu da garlic da seasoning zaki iya sa curry kina juyawa har su soyu.
 3. Sai ki ajiye a gefe ya huce,Sai ki dakko dough dinki kina daukan curi daya kina murzawa yayi fadi saiki debo fillings dinki kina zubawa cikin dough din sai kiyi folding kisa flour da Dan ruwa ki kwaba yayi kauri kafin kiyi folding saiki shafa a karshen saiki folding kisa fork ki danne karshen or u can use meat pie folder wani rubber ne mai shape din meat pie saiki sa dough din a aciki ki zuba fillings dinki saiki rufe ki danna zai yanke karshen ya baki shape mai kyau..
 4. In kin gama zubawa,saiki samu egg white dinki ki shafa a bayan most especially in zakiyi baking buh tunda frying zamuyi no need,saiki Dora mai a frying pan yayi zafi kina saka meat pie din har ya soyu.amma ki rage wuta karya none.zaki iya hadashi da ketchup kiciki,its yummy..

Leave a Reply

Your email address will not be published.